Birbishin Rikici

Ina Mijina?

January 15, 2022 Season 1 Episode 10
Birbishin Rikici
Ina Mijina?
Show Notes

Sojojin Najeriya sun tsare mijin Falta Gambo, Modu Ngubdo a shekarar 2015. A yayin da yake jiran shari’a, Falta ta fada cikin alhini saboda ta samu ciki da wani namiji da ba nata ba.

Yanzu haka ta haifi dan da ba na mijinta ba; abin da ya sakata a cikin rudani.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe 
Muryoyin shiri: Khadeeja Gidado
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru 
Furodusa: Attahiru Jibrin
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida