Birbishin Rikici

Ta Rasa ‘Ya’ya Biyu a Kokarin Tseratar da Daya

January 29, 2022 Season 1 Episode 12
Birbishin Rikici
Ta Rasa ‘Ya’ya Biyu a Kokarin Tseratar da Daya
Show Notes

Dorcas na gudu don ceto rayuwarta da na ‘ya’yanta a lokacin da mutuwa ta dauki ‘ya’yanta biyu.

Mai gabatarwa: Zubaida Baba Ibrahim
Marubuci: Anita Egboibe 
Muryoyin shiri: Rukayya Saeed, Isaac Oritogun 
Fassara: Zubaida Baba Ibrahim
Edita: Aliyu Dahiru 
Furodusa: Attahiru Jibrin
Babban Furodusa: Anthony Asemota
Babban Mashiryi: Ahmad Salkida