Manoman da 'yan bindiga suka kora daga gidajensu na fama da zullumin yadda rayuwarsu zata kasance sakamakon rashin iya wata sana'a bayan noma; wanda a yanzu kuma babu halin yi.
Wace barazana ke fuskantar Najeriya a sakamakon rashin samun wadataccen noma da za a yi?