
Najeriya a Yau
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
Podcasting since 2021 • 843 episodes
Najeriya a Yau
Latest Episodes
“Abin Da Ya Sa Muka Dawo Daga Rakiyar Kirifto”
A ’yan watanni da suka gabata, matasa da yawa a Najeriya sun dukufa don ganin hakar su ta cimma ruwa wajen samun kudaden kirifto.Amma alamu na cewa a baya-bayan nan wasu daga cikinsu sun sare sun kuma saduda sun dawo daga rakiyar har...
•
26:05

Matakan Da Ciwon Suga Ke Bi Kafin Yin Illa
Mutane da dama basa sanin suna dauke da ciwon suga ballantana su san hanyoyin magance ta kafin tayi tsanani.Sau da yawa ciwon sai ta kai wani matakin da zatayi wa mutum illa sannan yake sanin yana dauke da ita.<...
•
21:05

Ci Gaban Da Harshe Da Al’adun Hausa Suka Samu A Shekaru 10
Tun bayan fara bikin harshen Hausa ta duniya shekaru goma da suka gabata ne dai manazarta suke bayyana irin cigaba da habbakar da yaren ya samu.Harshen Hausa ya samu zama a mataki na 11 cikin harsunan da ake amfani dasu a fadi...
•
24:48
