Najeriya a Yau

Wuraren Da Rashin Tsaro Zai Hana Noma Bana

May 17, 2022 Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed
Najeriya a Yau
Wuraren Da Rashin Tsaro Zai Hana Noma Bana
Show Notes

Manoman da 'yan bindiga suka kora daga gidajensu na fama da zullumin yadda rayuwarsu zata kasance sakamakon rashin iya wata sana'a bayan noma; wanda a yanzu kuma babu halin yi. 

Wace barazana ke fuskantar Najeriya  a sakamakon rashin samun wadataccen noma da za a yi?