Najeriya a Yau

"Hukuma Ce Kadai Za ta Iya Hana Bara": Malamin Addini

May 24, 2022 Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed
Najeriya a Yau
"Hukuma Ce Kadai Za ta Iya Hana Bara": Malamin Addini
Show Notes

Bara daya ce daga cikin batutuwan da ke ci wa yawancin jama’a tuwo a kwarya, musamman wanda kananan yaran da ake turowa birni karatun allo suke yi.

Shin yaya matsayin bara da mabarata a addinin Musulunci?

Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya binciko wadanda aka yarda su yi bara da wadanda bai dace su yi  ba.