Najeriya a Yau

Gudummawar Da Kowa Zai Bayar Wa Wurin Kawar Da Ta'addanci

May 26, 2022 Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed
Najeriya a Yau
Gudummawar Da Kowa Zai Bayar Wa Wurin Kawar Da Ta'addanci
Show Notes

Zuwa yanzu ya fara zama zahiri a idanun duniya cewa Najeriya ta fada cikin taskun rashin tsaro da kullum yake mata barazanar cigaba da kasancewar ta kasa dunkulalliya mai shugabancin da ake yi wa biyayya. 
Tuni dai kasar ta ayyana kungiyoyin yan bindiga guda biyar a matsayin 'yan ta'adda. Hudu daga cikinsu a Arewacin kasar daya a Kudancin ta. 
To ko ta wadanne hanyoyi 'yan kasar za su hada kai da gwamnati domin ceto kansu da kasar su? 
Ayi sauraro lafiya.