Najeriya a Yau

Yadda Aka Yi Jina-Jina A Taron APC A Kano

May 30, 2022 Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed
Najeriya a Yau
Yadda Aka Yi Jina-Jina A Taron APC A Kano
Show Notes

Rahotanni sun bayyana yadda aka kashe mutum biyu aka kuma jikkata da dama a wurin zaben fid-da-gwani na APC a Kano.

Ko yaya aka yi filin zabe ya koma fagen daga har da kisan kai?

Mun tattauna da masu ruwa da tsaki a siyasar Kano, mun kuma tuntubi rundunar ’yan sandan jihar domin jin inda aka kwana.