Daga cikin sauye-sauyen da dokar zaben 2022 ta zo dasu akwai tsawaita lokacin yawon yakin neman zabe.
Lura da yadda harkokin siyasa ke gudana a Najeriya, wane irin tasiri wannan sauyi zai kawo a fagen siyasar kasar, da kuma zaben 2023 idan Allah ya kaimu?
Mun tattauna da wani masanin kimiyyar siyasa kan wannan batu.
Ayi sauraro lafiya