Najeriya a Yau
Shiri ne na minti 15 dake duba na tsanaki, da nazari mai gamsarwa, tare da tsokaci mai amfanarwa, a kan batutuwan da ke ɗaukar hankali a lamuran yau da kullum.
Najeriya a Yau
Yadda Tsawaita Lokacin Kamfen A Zaben 2023 Zai Shafi 'Yan Najeriya
May 31, 2022
•
Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed
Daga cikin sauye-sauyen da dokar zaben 2022 ta zo dasu akwai tsawaita lokacin yawon yakin neman zabe.
Lura da yadda harkokin siyasa ke gudana a Najeriya, wane irin tasiri wannan sauyi zai kawo a fagen siyasar kasar, da kuma zaben 2023 idan Allah ya kaimu?
Mun tattauna da wani masanin kimiyyar siyasa kan wannan batu.
Ayi sauraro lafiya