Najeriya a Yau

Abin Da Ke Sa 'Yan Najeriya Karya Doka

June 02, 2022 Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed
Najeriya a Yau
Abin Da Ke Sa 'Yan Najeriya Karya Doka
Show Notes

Bin doka da oda na nuni ga sanin ya kamata a harkar rayuwa, amma a zahirin abinda ke faruwa a Najeriya shine jama'a da dama na ganin bin doka ya yi karanci a tsakanin mutane, ko mene ne dalili? 

Duk wanda ka taba zaice eh gaskiya ne yana karya doka amma mene ne ya hana a gyara? 

mun tattauna da 'yan Najeriya kan wannan sannan mun tuntubi wani masanin zamantakewa domin neman mafita