Najeriya a Yau

Hakikanin Abin Da Ya Faru A Owo, Jihar Ondo

June 07, 2022 Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed
Najeriya a Yau
Hakikanin Abin Da Ya Faru A Owo, Jihar Ondo
Show Notes

A Ranar Lahadin da ta gabata,  wasu 'yan bindiga suka kai farmaki kan  wasu masu ibada, a wata cocin Katolika da ke kusa da gidan sarkin Owo wanda kuma garin gwamna Oluwarotimi Akeredolu ne na jihar Ondo. Sun kashe masu ibada da dama suka kuma jikata wasu.

Shirin Najeriya a yau ya dubi yadda Al'amarin ya faru.