Najeriya a Yau

Yadda Aka Yi Cinikin Kuri’a A Zaben Ekiti

June 20, 2022 Halima Djimrao, Muhammad Auwal Sulaiman, Bilkisu Ahmed
Najeriya a Yau
Yadda Aka Yi Cinikin Kuri’a A Zaben Ekiti
Show Notes

Rahotanni daga Jihar Ekiti inda aka gudanar da zaben gwamna a ranar Asabar sun bayyana zargin  sayen kuri’a.

Mun tattauna da jama’a daga jihar ta Ekiti kan gaskiyar abin da ya faru, mun kuma tuntubi masana shari’a kan matsayin mai sayen kuri’a da mai sayarwa da kuma wanda aka saya domin sa.

A yi sauraro lafiya.