A Karshen makon da ya gabata an samu labarin kwakule idanun wanin almajiri a Jihar Bauchi.
Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci ya tattauna da wannan almajiri da aka kwakule wa idanu, ya kuma bukatar iyayensa da malaminsu da kuma matsayar rundunar 'yan sandan jihar kan wannan mummunan alamari.
A yi sauraro lafiya.