Najeriya a Yau

Illolin Yawaita Amfani Da Soshiyal Midiya A Ramadan

March 29, 2024 Muhammad Auwal Sulaiman, Muslim Muhammad Yusuf, Nana Khadija Ibrahim
Najeriya a Yau
Illolin Yawaita Amfani Da Soshiyal Midiya A Ramadan
Show Notes

Yawan amfani da Soshiyal Midiya na haifar da gane-ganen abubuwan da ba su kamata ba.

A lokacin Ramadaan yana da kyau mutum ya yi kokarin kaucewa duk wani abin da zai raunana mishi azumi.

Shirin Najeriya a Yau ya tattauna kan abin da zai faru da ku idan kuka yawaita amfani a da soshiyal midiya a lokacin Ramadan.