Najeriya a Yau

Yadda Faɗuwar Farashin Ɗanyen Mai Za Ta Shafi Rayuwar 'Yan Najeriya

Idris Ɗaiyab Bature

Use Left/Right to seek, Home/End to jump to start or end. Hold shift to jump forward or backward.

0:00 | 27:58

Send us Fan Mail

A Najeriya ana tafka muhawara a kan yadda farashin danyen man fetur yake kara faduwa a kasuwannin duniya. 


Wannan lamari dai ya haddasa damuwa a zukatan wasu ’yan Najeriya, kama daga masana tattalin arziki zuwa ga jami’an gwamnati, kasancewar danyen mai ne mafi muhimmanci a cikin hanyoyin samun kudin shiga.


Sai dai tambayar da wasu ’yan kasa suke yi ita ce: shin yaya wannan faduwa ta farashin danyen mai za ta shafi rayuwar talakan Najeriya?