Najeriya a Yau

Yadda Ayyuka Suka Ragu A Jihohi Bayan Kudin Shiga Ya Karu

Idris Daiyab Bature

Send us a text

Duk da karin kudin da gwamnatoci a matakin jiha suke samu daga asusun tarayya, ’yan Najeriya da dama suna korafin ba sa gani a kas.


Manazarta dai sun ce ko kafin karin ma ya kamata ya yi a ce ayyukan da gwamnatcin jihohi suke yi sun fi da ake gani 

Ko mene ne ya sa jihohi “ba sa kashe karin kudaden da suke samu yadda ya kamata”?


Wannan shi ne batun da shirin Najeriya a Yau na wannan lokaci zai yi nazari a kai.