Najeriya a Yau

Yadda Ake Gudanar Da Bukukuwar Sallar Gani Yayin Mauludi

Idris Daiyab Bature

Use Left/Right to seek, Home/End to jump to start or end. Hold shift to jump forward or backward.

0:00 | 25:46

Send us Fan Mail

Yayin da ake gudanar da bukukuwar Mauludi a sassa daban daban a garuruwan kasar nan, wasu yankunan na da tasu bukukuwar ta daban.


Ko yaya ake gudanar da bikin Sallar Gani?


Shirin Najeriya A Yau na wannan lokaci zai yi nazari ne kan yadda ake gudanar da bikin sallar Gani.